Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchfulness: Paul
Ayoyi game da Paul
Na yi fama, na shan wuya, ga kuma rashin barci sau da yawa. Na san abin da ake nufin da jin yunwa da ƙishirwa, sau da yawa kuwa na kasance da rashin abinci, na sha sanyi da zaman tsirara.