Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Valleys: Of Israel well tilled and fruitful
Ayoyi game da Of Israel well tilled and fruitful
A lokacin kuwa mutanen Bet-Shemesh suna girbin alkamansu a kwari da suka ɗaga ido suka hangi akwatin alkawarin Ubangiji, sai suka yi farin ciki ganinsa.
Wurin dausayin kiwo sun rufu da garkuna kwari kuma sun cika da hatsi; suna sowa don farin ciki.