Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Valleys: Water in, made to appear to the Moabites like blood
Ayoyi game da Water in, made to appear to the Moabites like blood
Da suka tashi da sassafe, rana tana haska ruwa. Sai ruwan ya yi ja kamar jini a idanun Mowabawan da suke a ƙetare.
Sai suka ce, “Jini ne! Ba shakka sarakunan nan sun yaƙe juna, suka karkashe juna. Ya Mowabawa, mu tafi mu kwashi ganima!”