Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Valleys: (Filling up of,) of removing all obstructions to the gospel

2 ayoyi · 58 fannoni

Ayoyi game da (Filling up of,) of removing all obstructions to the gospel

  1. Za a cike kowane kwari, a baje kowane dutse da kowane tudu; za a mayar da karkatattun wurare su zama sumul, munanan wurare kuma su zama da kyau.

  2. Za a cike kowane kwari, a farfashe kowane dutse da kowane tudu. Za a miƙe hanyoyin da suka karkace, a gyaggyara hanyoyi masu gargaɗa su zama sumul.