Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Valleys: Watered by mountain streams
Ayoyi game da Watered by mountain streams
suka gudu a bisa duwatsu, suka gangara zuwa cikin kwaruruka, zuwa wurin da ka shirya musu.
Ya sa maɓulɓulai suka zuba ruwa cikin kwaruruka; yana gudu tsakanin duwatsu.