Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Valleys: Jehoshaphat or decision

2 ayoyi · 58 fannoni

Ayoyi game da Jehoshaphat or decision

  1. zan tattara dukan al’ummai in kuma kawo su Kwarin Yehoshafat Can zan yi musu shari’a game da gādona, mutanena Isra’ila, gama sun warwatsar da mutanena a cikin al’ummai sun kuma raba ƙasata.

  2. Dubun dubbai suna a cikin kwarin yanke shawara! Gama ranar Ubangiji ta yi kusa a cikin kwarin yanke shawara.