Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Valleys: Often the scenes of idolatrous rites
Ayoyi game da Often the scenes of idolatrous rites
Kuna cike da muguwar sha’awa mai ƙonawa a cikin itatuwan oak da kuma a ƙarƙashin kowane itace mai inuwa; kuna miƙa hadayar ’ya’yanku a rafuffuka da kuma a ƙarƙashin tsagaggun duwatsu.