Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Valleys: Passengers or Hamongog
Ayoyi game da Passengers or Hamongog
“ ‘A ranar zan yi wa Gog makabarta a cikin Isra’ila, a kwarin waɗanda suke tafiya wajen gabashin Teku. Za tă tare hanyar matafiya, domin za a binne Gog da dukan mutanensa a can. Ta haka za a kira wurin Kwarin Haman Gog.