Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Holy Spirit: Spirit, the
Ayoyi game da Spirit, the
Sa’an nan Ruhu ya kai Yesu cikin hamada don Iblis yă gwada shi.
Jiki yakan haifi jiki, amma Ruhu yana haifi ruhu.
Ruhu a sarari ya faɗa cewa a kwanakin ƙarshe waɗansu za su watsar da bangaskiya su bi ruhohi masu ruɗu da kuma abubuwan da aljanu suke koyarwa.