Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Holy Spirit: Spirit of life
Ayoyi game da Spirit of life
gama ta wurin Kiristi Yesu dokar Ruhu mai ba da rai ta ’yantar da ni daga Dokar Musa.
Amma bayan kwana uku da rabi ɗin numfashin rai daga Allah ya shige su, suka kuwa tashi tsaye, tsoro kuma ya kama waɗanda suka gan su.