Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Holy Spirit: Seven Spirits of God
Ayoyi game da Seven Spirits of God
Daga Yohanna, Zuwa ga ikkilisiyoyi bakwai da suke a lardin Asiya. Alheri da salama gare ku daga shi wanda yake a yanzu, wanda yake a dā, da kuma wanda zai zo, da kuma daga ruhohi bakwai da suke a gaban kursiyinsa,