Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Holy Spirit: Spirit of adoption
Ayoyi game da Spirit of adoption
Gama ba ku karɓi ruhun da ya mai da ku bayi da za ku sāke jin tsoro ba ne, sai dai kun karɓi Ruhun zaman ɗa. Ta wurinsa kuwa muke kira, “Abba, Uba.”