Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Holy Spirit: Power of the Highest
Ayoyi game da Power of the Highest
Mala’ikan ya amsa ya ce, “Ruhu Mai Tsarki zai sauko miki, ikon Maɗaukaki kuma zai rufe ke. Saboda haka, Mai Tsarkin nan da za a haifa, za a kira shi Ɗan Allah.