Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Holy Spirit: Spirit of the Lord God
Ayoyi game da Spirit of the Lord God
Ruhun Ubangiji Mai Iko Duka yana a kaina, domin Ubangiji ya shafe ni domin in yi wa’azi labari mai daɗi ga matalauta. Ya aiko ni in warkar da waɗanda suka karai a zuci, don in yi shelar ’yanci don ɗaurarru in kuma kunce ’yan kurkuku daga duhu