Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Holy Spirit: Good Spirit
Ayoyi game da Good Spirit
Ka ba da Ruhunka mai kyau don yă koyar da su. Ba ka janye Manna naka daga bakunansu ba, ka kuma ba su ruwa don ƙishirwansu.
Ka koya mini in yi nufinka, gama kai ne Allahna; bari nagarin Ruhunka yă bi da ni a ƙasar da ba gargaɗa.