Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Truth of God: The devil
Ayoyi game da The devil
Maciji ya ce wa macen, “Tabbatacce ba za ku mutu ba.
Gama Allah ya san cewa sa’ad da kuka ci daga itacen idanunku za su buɗe, za ku kuma zama kamar Allah, ku san abin da yake mai kyau da abin da yake mugu.”