Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Truth of God: Is one of his attributes

2 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Is one of his attributes

  1. Shi Dutse ne, ayyukansa cikakku ne, dukan hanyoyinsa kuwa masu adalci ne. Allah mai aminci, wanda ba ya yin rashi gaskiya, shi mai adalci ne, nagari ne kuma.

  2. Duk wanda zai roƙi albarka a cikin ƙasar zai yi haka da gaskiyar Allah; wanda zai yi rantsuwa a cikin ƙasar zai rantse da gaskiyar Allah. Gama za a manta da wahalolin baya a kuma ɓoye su daga idanuna.