Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Truth of God: Inviolable

2 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Inviolable

  1. Allah ba mutum ba ne, da zai yi ƙarya, shi ba ɗan mutum ba ne, da zai canja tunaninsa. Yana maganar abin da ba zai iya aikata ba ne? Yakan kuma yi alkawarin da ba zai iya cikawa ba?

  2. duk wannan kuwa saboda begen nan ne ga rai madawwami da Allah ya yi alkawari tun fil azal, shi wanda ƙarya ba ta a gare shi,