Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Truth of God: Unbelievers
Ayoyi game da Unbelievers
Duk wanda ya gaskata da Ɗan Allah, yana da shaidan nan a zuciyarsa. Duk wanda bai gaskata da Allah ba kuwa ya mai da shi maƙaryaci, domin bai gaskata shaidar da Allah ya bayar game da Ɗansa ba.