Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Truth of God: Works

3 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Works

  1. Gama Ubangiji mai adalci ne, yana ƙaunar gaskiya masu adalci za su ga fuskarsa.

  2. Gama maganar Ubangiji daidai ne da kuma gaskiya; yana da aminci cikin kome da yake yi.

  3. Yanzu ni, Nebukadnezzar, ina yabon Sarkin sama, ina waƙa ina kuma darjanta shi, saboda dukan abin da ya yi mini, mai kyau ne kuma dukan hanyoyinsa gaskiya ne. Kuma duk masu tafiya da girman kai zai ƙasƙantar da su.