Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Asher

29 ayoyi · 21 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Bezer, Hod, Shamma, Shilsha, Itran da Bera.

  2. ’Ya’yan Yeter maza su ne, Yefunne, Fisfa da Ara.

  3. ’Ya’yan Ulla maza su ne, Ara, Hanniyel da Riziya.

  4. Dukan waɗannan zuriyar Asher ne, kawunan iyalai, zaɓaɓɓun mutane, jarumawa sosai da kuma fitattun shugabanni. Yawan mutanen da suke a shirye don yaƙi, kamar yadda aka lissafta zuriyarsu, 26,000 ne.