Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Punishment of the Wicked: Everlasting burnings
Ayoyi game da Everlasting burnings
Masu zunubi a Sihiyona sun firgita; rawar jiki ya kama marasa sanin Allah suna cewa, “Wane ne a cikinmu zai iya zama da wuta mai ci? Wane ne a cikinmu zai iya zama da madawwamiyar ƙonewa?”