Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Punishment of the Wicked: Deliverance to enemies
Ayoyi game da Deliverance to enemies
Saboda haka ka miƙa su ga abokan gābansu waɗanda suka yi musu danniya. Amma sa’ad da ake danniyarsu sai suka yi kuka gare ka. Daga sama ka ji su, cikin jinƙanka mai girma kuwa ka ba su mai ceto, wanda ya fisshe su daga hannun abokan gābansu.