Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Punishment of the Wicked: Is the reward of their sins

5 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Is the reward of their sins

  1. Za ka dai gan da idanunka yadda ake hukunta mugaye.

  2. Kaiton masu mugunta! Masifa tana a kansu! Za a rama abin da hannuwansu suka yi.

  3. Zan riɓaɓɓanya sakayyar da zan yi musu saboda muguntarsu da zunubinsu, domin sun ƙazantar da ƙasata da ƙazantattun gumakansu marasa rai, suka kuma cika abin gādona da gumakansu na banƙyama.”

  4. Gama sakamakon zunubi mutuwa ne, amma kyautar Allah rai madawwami ne a cikin Kiristi Yesu Ubangijinmu.

  5. Gama in saƙon da aka faɗi ta bakin mala’iku ya zama tabbatacce, kuma kowane ƙeta umarni da rashin biyayya suka karɓi sakamakonsu da ya dace,