Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Punishment of the Wicked: Bringing down their pride
Ayoyi game da Bringing down their pride
Zan hukunta duniya saboda muguntarta, mugaye saboda zunubansu. Zan kawo ƙarshe ga girman kan masu taƙama in kuma ƙasƙantar da ɗaga kan marasa tausayi.