Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Punishment of the Wicked: Reprobate mind
Ayoyi game da Reprobate mind
Da yake ba su yi tunani cewa ya dace su riƙe sanin Allah da suke da shi ba, sai ya yashe su ga tunanin banza da wofi, su aikata abin da bai kamata a yi ba.