Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Punishment of the Wicked: Idolatry
Ayoyi game da Idolatry
Zan rurrushe dukan masujadanku, in yanke bagadanku na turare, in yi tarin gawawwakinku a kan gumakanku, zan kuma yi ƙyamarku.
Yadda hannuna ya ƙwace mulkokin gumaka, mulkokin da siffofinsu suka fi na Urushalima da Samariya,
ba zan yi da Urushalima da siffofinta yadda na yi da Samariya da gumakanta ba?’ ”