Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Plague or Pestilence: God's judgments upon the apostasy

2 ayoyi · 22 fannoni

Ayoyi game da God's judgments upon the apostasy

  1. Sai na ji wata murya daga sama ta ce, “Ku fita daga cikinta, mutanena, don kada zunubanta su shafe ku, don kada wata annobarta ta same ku;

  2. Saboda haka a rana ɗaya annobarta za su cim mata, mutuwa, makoki da kuma yunwa. Wuta zai cinye ta, gama Ubangiji Allah mai girma ne, wanda yake shari’anta ta.