Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Plague or Pestilence: Fatal to man and beast
Ayoyi game da Fatal to man and beast
Ya shirya hanya wa fushinsa; bai tsare ransu daga mutuwa ba amma ya miƙa su ga annoba.
Zan kashe waɗanda suke zaune a wannan birni, mutane da dabbobi za su kuwa mutu da muguwar annoba.