Tsallake zuwa abun ciki

Cozbi

2 ayoyi · 1 ɗan gida

Nemi "Cozbi"

Ayoyin da suka ambaci Cozbi

  1. Sunan macen nan Bamidiyana da aka kashe kuwa Kozbi ne, ’yar Zur, wani basaraken iyalin Midiyawa.

  2. gama sun ɗauke ku a matsayin abokan gāba, sa’ad da suka ruɗe ku a kan al’amuran Feyor da ’yar’uwarsu Kozbi ’yar shugaban Midiyawa, macen da aka kashe a annoba ta dalili Feyor.”