Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Plague or Pestilence: Equally fatal day and night
Ayoyi game da Equally fatal day and night
Ba za ka ji tsoron razanar dare, ko kibiyoyi da suke firiya da rana ba,
ko bala’in da yake aukowa cikin duhu, ko annobar da take hallakarwa da tsakar rana.