Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Edomites: Confederated with enemies of Israel against Jehoshaphat
Ayoyi game da Confederated with enemies of Israel against Jehoshaphat
Suna cewa, “Ku zo, bari mu hallaka su ɗungum a matsayin al’umma, don kada a ƙara tuna da sunan Isra’ila.”
Da zuciya ɗaya suka yi ƙulle-ƙulle tare; suka haɗa kai gāba da kai,
tentunan Edom da na mutanen Ishmayel, na Mowab da kuma na Hagirawa,