Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strife: Forbidden
Ayoyi game da Forbidden
Kada ka zargi mutum ba dalili, sa’ad da bai yi laifi ba.
kada ka yi garaje kai ƙara a majalisa, gama me za ka yi a ƙarshe in maƙwabcinka ya ba ka kunya?