Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strife: Judaising Teachers
Ayoyi game da Judaising Teachers
Wannan ya kai Bulus da Barnabas suka shiga babban gardama da muhawwara da su. Saboda haka aka naɗa Bulus da Barnabas tare da waɗansu masu bi, su haura zuwa Urushalima don su ga manzanni da dattawa a kan wannan magana.