Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strife: Seek God's protection from
Ayoyi game da Seek God's protection from
Ta Dawuda. Yi hamayya, ya Ubangiji, da waɗanda suke hamayya da ni; yi faɗa da waɗanda suke faɗa da ni.
Ka saurare ni, ya Ubangiji ka ji abin da masu zargina suke cewa!