Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strife: Herdmen of Gerar and of Isaac
Ayoyi game da Herdmen of Gerar and of Isaac
Amma makiyayan Gerar suka yi faɗa da na Ishaku suka ce, “Ruwan namu ne!” Saboda haka Ishaku ya ba wa rijiyar suna Esek, domin sun yi faɗa da shi.