Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strife: An evidence of a carnal spirit
Ayoyi game da An evidence of a carnal spirit
Har yanzu kuna rayuwa bisa ga halin mutuntaka. Da yake akwai kishi da faɗace-faɗace a cikinku, ba rayuwa irin ta halin mutuntaka ke nan kuke yi ba? Kuma ba rayuwa irin ta mutane ce kawai kuke yi ba?