Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Strife: Strength and violence of-Illustrated
Ayoyi game da Strength and violence of-Illustrated
Farawar faɗa tana kamar ɓarkewa madatsar ruwa ne, saboda haka ka bar batun kafin faɗa ta ɓarke.
Ɗan’uwan da aka yi wa laifi ya fi birni mai katanga wuyan shiryawa, kuma faɗace-faɗace suna kama da ƙofofin ƙarfe na fada.