Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spices: Presented by the queen of Sheba to Solomon

2 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Presented by the queen of Sheba to Solomon

  1. Ta iso Urushalima da tawaga mai yawa, tare da raƙuma masu ɗauke da kayan yaji, da zinariya masu yawa, da duwatsu masu daraja. Ta zo wurin Solomon ta kuwa yi magana da shi game da dukan abin da take da shi a ranta.

  2. Ta kuma ba sarki talenti 120 na zinariya, da kayan yaji masu yawa, da kuma duwatsu masu daraja. Ba a taɓa kawo kayan yaji da yawa haka kamar yadda sarauniyar Sheba ta ba wa Sarki Solomon ba.