Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spices: Exported from Gilead
Ayoyi game da Exported from Gilead
Da suka zauna don cin abinci, sai suka tā da idanu, suka ga ayarin mutanen Ishmayel suna zuwa daga Gileyad. An yi wa raƙumansu labtu da kayan yaji da na ƙanshi, suna kan hanyarsu za su Masar.