Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spices: Used in the embalming of Asa
Ayoyi game da Used in the embalming of Asa
Suka binne shi a kabarin da ya fafe wa kansa a Birnin Dawuda. Suka sa shi a makara wadda aka rufe da kayan yaji da kuma turare dabam-dabam da aka niƙa, suka kuma ƙuna babbar wuta don girmama shi.