Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherds: Seeking out good pasture for them

4 ayoyi · 24 fannoni

Ayoyi game da Seeking out good pasture for them

  1. suka tafi bayan garin Gedor wajajen gabashin kwari suna neman makiyaya domin garkunansu.

  2. Suka sami makiyaya mai ciyawa mai kyau, ƙasar kuma tana da fāɗi, da salama, kuma zaman lafiya. A dā waɗansu mutanen Ham sun zauna a can.

  3. Mutanen da aka jera sunayensu sun zo ne a zamanin Hezekiya sarkin Yahuda. Suka yaƙi mutanen Ham a wuraren zamansu, haka kuma suka yi da Meyunawa da suke can, suka hallaka su ƙaƙaf, yadda yake har yă zuwa yau. Sa’an nan suka zauna a wurin, gama akwai makiyaya domin garkunansu.

  4. Yakan sa in kwanta a makiyaya mai ɗanyar ciyawa, yakan bi da ni kusa da ruwaye marar hayaniya,