Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherds: Early mention of
Ayoyi game da Early mention of
Daga baya ta haifi ɗan’uwansa, ta kuma ba shi suna Habila. Sa’ad da suka yi girma sai Habila ya zama makiyayin tumaki, Kayinu kuwa ya zama manomi.