Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherds: The unfaithfulness of hireling, alluded to
Ayoyi game da The unfaithfulness of hireling, alluded to
Wanda aka ɗauko haya ba shi ne makiyayi mai tumakin ba. Saboda haka sa’ad da ya ga kyarkeci yana zuwa, sai yă sheƙa da gudu yă bar tumakin. Sai kyarkecin yă kai wa garken hari, yă kuma watsar da su.