Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherds: Going before and leading them

3 ayoyi · 24 fannoni

Nemi "Shepherds"

Ayoyi game da Going before and leading them

  1. Ka bi da mutanenka kamar garke ta hannun Musa da Haruna.

  2. Amma ya fitar da mutanensa kamar garke; ya bi da su kamar tumaki ta cikin hamada.

  3. Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Mai muryar “Lilin Alkawari.” Na Asaf. Zabura ce. Ka ji mu, ya Makiyayin Isra’ila, kai da ka bishe Yusuf kamar garke. Kai da kake zaune a kursiyi tsakanin kerubobi, ka haskaka