Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherds: Of Christ as the good shepherd

4 ayoyi · 24 fannoni

Ayoyi game da Of Christ as the good shepherd

  1. Zan sa musu makiyaya guda, bawana Dawuda, zai kuwa lura da su; zai kula da su ya kuma zama makiyayinsu.

  2. “Tashi, ya takobi, gāba da makiyayina, mutumin da yake kusa da ni sosai!” In ji Ubangiji Maɗaukaki. “Kashe makiyayin, sai tumakin su watse, in kuma tayar wa ƙananan.

  3. “Ni ne makiyayi mai kyau; na san tumakina, tumakina kuma sun san ni,

  4. Bari Allah na salama, wanda ta wurin jinin madawwamin alkawari ya tā da Ubangijinmu Yesu daga matattu, wannan Makiyayin tumaki mai girma,