Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherds: Carried a staff or rod

2 ayoyi · 24 fannoni

Ayoyi game da Carried a staff or rod

  1. Ushirin gaba ɗaya na garken shanu, da na tumaki, kowane kashi ɗaya bisa goma na dabbar da ta wuce ƙarƙashin sandan mai kiwo, za tă zama mai tsarki ga Ubangiji.

  2. Ko da na yi tafiya ta kwari na inuwar mutuwa, ba zan ji tsoron mugu ba, gama kana tare da ni; bulalarka na dūka da kuma sandanka na tafiya, za su yi mini ta’aziyya.