Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherds: Of ministers of the gospel
Ayoyi game da Of ministers of the gospel
Zan sa makiyaya a kansu waɗanda za su lura da su, ba za su ƙara jin tsoro ko razana ba, ba kuwa waninsu da zai ɓace,” in ji Ubangiji.