Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shepherds: Usually carried a scrip or bag
Ayoyi game da Usually carried a scrip or bag
Sai ya ɗauki sandansa, ya zaɓi duwatsu guda biyar masu sulɓi daga cikin rafi, ya sa su a ’yar jakarsa ta makiyaya; ya kuma ɗauki majajjawarsa, ya tafi, yă fuskanci Bafilistin.