Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sackcloth: By persons in affliction
Ayoyi game da By persons in affliction
A rana ta ashirin da huɗu ga watan nan, Isra’ilawa suka taru, suna yin azumi, suna sa rigunan makoki, suna kuma zuba toka a kansu.
sa’ad da na sanya rigunan makoki, mutane suna maishe ni abin dariya.
Mutanen Ninebe kuwa suka gaskata Allah. Aka yi shela a yi azumi, sai dukansu daga babba har zuwa ƙaraminsu, suka sa tufafin makoki.